rachelua_ha_psa_tn_l3/21/01.txt

14 lines
640 B
Plaintext

[
{
"title": "daga cikin ceton da ka tanada",
"body": "Ana nuna cewa Allah ya ceci sarki daga abokan gaba. Cikakken sunan \"ceto\" za'a iya bayyana shi azaman kalma. AT: \"saboda kun cece shi daga abokan gabansa\" (Duba: figs_explicit da figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "Ka biya masa buƙatar zuciyarsa",
"body": "\"burin zuciyarsa.\" Anan “zuciya” tana nufin mutum dukka. AT: \"burinsa\" ko \"abin da\nyake fata\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "baka kuma hana masa roƙon",
"body": "\"ba su ƙi shi ba.\" Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai kyau. AT: \"kun ba shi\"\n(Duba: figs_doublenegatives)"
}
]