rachelua_ha_psa_tn_l3/16/09.txt

6 lines
215 B
Plaintext

[
{
"title": "Don haka cike nake da murna; ɗaukakata na farinciki",
"body": "Anan \"zuciya\" tana wakiltar tunanin mai magana da motsin ranshi. AT: \"Saboda\nhaka na yi murna\" (Duba: figs_parallelism)"
}
]