rachelua_ha_psa_tn_l3/16/07.txt

10 lines
316 B
Plaintext

[
{
"title": "Na sa kaina a wurin Yahweh a dukkan lokuta",
"body": "\"Kullum ina tuna cewa Yahweh yana tare da ni\""
},
{
"title": "saboda kada in girgiza daga hannun damarsa",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"babu abin da zai dauke ni daga\ngefensa\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]