rachelua_ha_psa_tn_l3/142/06.txt

18 lines
816 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka kasa kunne ga kirana",
"body": "Wannan shine kira domin taimako. Duba yadda ka fassara wannan cikin 5:1. AT: \"Ka kasa kunne gare ni kamar yadda na yi kira gare ka yanzo domin taimako\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "an ƙasƙantar dani",
"body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"Ina bukata sosai\" kuma 2) \"Na raunana sosai.\" Duba yadda \"mun kaskantu sosai\" an fassara ta cikin 78:7."
},
{
"title": "Ka fitar da raina daga kurkuku",
"body": "Wannan wani roko ne. AT: \"ka fitar da ni daga kurkuku\" (Dubi: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "yi godiya ga sunanka",
"body": "Kalma \"suna\" wani kalma ne (da yake kwatanta wani abu amma na nufin wani dangantak abu) domin mutum. Duba yadda ka fassara wannan cikin 5:11. AT: \"yi godiya gare ka\" (Dubi: figs_metonymy)"
}
]