rachelua_ha_psa_tn_l3/14/04.txt

10 lines
390 B
Plaintext

[
{
"title": "waɗanda suka aikata laifi",
"body": "Abubuwan da ke bayyane suna \"mugunta\" ana iya bayyana su da \"munanan ayyuka.\" \nAT: \"waɗanda suke aikata mugunta\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "waɗanda suke cin mutanena",
"body": "Wannan yana nufin waɗanda suke aikata mugunta kuma suna ɓata bayin Allah kamar suna cin abinci. (Duba: figs_metaphor)"
}
]