rachelua_ha_psa_tn_l3/138/05.txt

10 lines
453 B
Plaintext

[
{
"title": "Yahweh mafifici ne, duk da haka yana kula da masu kaɗaici",
"body": "Yahweh shine bisa dukkan halitta cikin iko, matsayi, da ƙarfin iko. Duk da haka amfaninsa na cikin waɗanda suna da tawali'u cikin ruhu, bayin ga dukkan. Wannan shine sauki nuna bambanci."
},
{
"title": " masu girman kai tun daga nesa",
"body": "Wannan magana mai yiwuwa na ma'ana cewa Allah ba shi da amminci ga masu girman kai. (Dubi: figs_metaphor)"
}
]