rachelua_ha_psa_tn_l3/132/15.txt

18 lines
847 B
Plaintext

[
{
"title": "Mahaɗin Zance:",
"body": "Allah ya ci gaba da yin magana game da birni Sihiyona sai ka ce Sihiyona wata mace ne. (Dubi: figs_personification)"
},
{
"title": "zan ƙosar da matalautanta da abinci",
"body": "A nan \"matalautan\" na nufin da matalautan mutane Sihiyona. Anan \"gurasa\" mai yiwuwa na gabatad da abinci na duka. AT: \"zai ƙosar da matalautan mutane cikin Sihiyona da abinci\" (Dubi: figs_nominaladj) (Dubi: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Zan albarkaceta da yalwar",
"body": "\"zai yiwa Sihiyona yalwar albarka\" "
},
{
"title": "Zan suturta firistocinta da ceto",
"body": "An yi magana game da ceto sai ka ce ita tufafi ne. Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"Zan sa firistocin su nuna hali cikin hanya da ta cancanci waɗanda na ceta\" (UDB) ko 2) \"Zan cece firistocinta\" (See: figs_metaphor) "
}
]