rachelua_ha_psa_tn_l3/132/13.txt

22 lines
885 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "\"Shi\", \"na\" da \"ina\" na nufin da Yahweh kuma \"ta\" na nufin da Sihiyona. (Dubi: figs_pronouns)"
},
{
"title": "Sihiyona ... ta ... ta",
"body": "Mawallafi yana rubuta kamar yadda ko da yake birni Sihiyona wata mace ne. (Dubi: figs_personification)"
},
{
"title": "ya so ta zama mazauninsa",
"body": "Anan \"mazaunin na gabatad ko dai 1) kursiyinsa inda zaya yi mulki, ko 2) wurin inda zaya tsaya. (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ya so ta zama mazauninsa",
"body": "\"Yahweh ya yi marmarinta domin mazauninsa.\" Wannan ya nuna ainihin mahalarta."
},
{
"title": "wurin hutawana",
"body": "Wurin da Allah ya zaba domin mutane su yi masa sujada an yi game da ita sai ka ce tana wurin ne inda yana hutawa ko yana zaune har abada. AT: \"wurin inda na tsaya\" ko \"alfarwarka\" (Dubi: figs_metaphor)"
}
]