rachelua_ha_psa_tn_l3/132/11.txt

14 lines
635 B
Plaintext

[
{
"title": "Zan naɗa ɗaya daga cikin zuriyarka in sa shi bisa gadon sarautarka",
"body": "An yi magana game da sa zuriyar sarkin ya zama sarki a wurin sa kamar naɗi shi bisa gadon sarautar sarkin. AT: \"Zan sa daya daga zuriyarka ya yi mulki Isra'ila a wurinka\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "zauna a gadon sarautarka",
"body": "An yi magana game da yin mulki kamar sarki kamar zama bisa gadon sarautar. AT: \"mulki kamar sarki\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "'ya'yanka",
"body": "A nan \"'ya'yanka\" na gabatad da zuriyar Dauda cewa zai zama sarki. AT: \"zuriyarka\" (Dubi: figs_synecdoche)"
}
]