rachelua_ha_psa_tn_l3/132/03.txt

18 lines
646 B
Plaintext

[
{
"title": "Yace",
"body": "\"Sarkin Dauda ya ce\""
},
{
"title": "ba zan ba idanuna barci ba ko kuma in rintsa",
"body": "Barci da hutu an yi magana game da ita sai ka ce sune abubuwan da za'a iya bayar. Anan idanun da rintsa na gabatad da dukkan mutum. AT: \"ba zan bari idanun tayi barci ko rintsa ta huta ba\" (Dubi: figs_metaphor da figs_synecdoche)"
},
{
"title": "sai na samawa Yahweh wuri",
"body": "An yi magana game da gina wuri domin Yahweh kamar samun wuri domin sa. AT: \"sai na gina wuri domin Yahweh\" (Dubi: figs_metonymy) "
},
{
"title": "Maɗaukaki na Yakubu",
"body": "Wannan na nufin da Allah."
}
]