rachelua_ha_psa_tn_l3/131/01.txt

22 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "An samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Waƙar takawa sama",
"body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya zuwa Yerusalem domin biki\" ko 2) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya a sama da matakai cikin haikalin\" ko 3) Waƙar wanda kalmomin suna nan kamar matakai.\" Duba yadda ka fassara wannan cikin 120:1."
},
{
"title": "zuciyata ba tayi fahariya ba ko idanuna suyi tsauri",
"body": "Zuciyan da idanun na gabatad da mutum. AT: \"Ba na yi fahariya ko girman kai\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Bani da manyan bege domin kaina",
"body": "Mai yiwuwa ma'ana sune \"Bani da fata yi abubuwa masu girma\" ko \"bani da tunani ina da girma.\""
},
{
"title": "abubuwan da suka sha kaina",
"body": "Abubuwan da suka sha kan mutum ya fahimta an yi magana game da ita sai ka ce sun sha kan mutum ko fiye da yadda nisa daga nan daga mutum don ya iya kai su. AT: \"abubuwan da suke da wuya kuwa fahimta\" (Dubi: figs_metaphor) "
}
]