rachelua_ha_psa_tn_l3/129/01.txt

18 lines
957 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Waƙar takawa sama",
"body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya zuwa Yerusalem domin biki\" ko 2) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya a sama da matakai cikin haikalin\" ko 3) Waƙar wanda kalmomin suna nan kamar matakai.\" Duba yadda ka fassara wannan cikin 120:1."
},
{
"title": "Masu huɗa suna huɗa bisa bayana",
"body": "Sara daga bulala da suke magana game da ita kamar yadda garma na mutum mai garma. Manomi ya huɗa mai zurfi layi cikin sauran. AT: \"Abokan gaba na sun yanka ni da zurfin kwarai bisa bayana\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "sunyi kuyyoyinsu da tsawo",
"body": "Wannan shine ci gaba na yin huɗa karin magana. \"Kuyyoyin\" layi ne da manomi ya ke huɗa. AT: \"sunyi yanka da tsawo\" (Dubi: figs_metaphor)"
}
]