rachelua_ha_psa_tn_l3/126/01.txt

14 lines
571 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Waƙar takawa sama",
"body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya zuwa Yerusalem domin biki\" ko 2) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya a sama da matakai cikin haikalin\" ko 3) Waƙar wanda kalmomin suna nan kamar matakai.\" Duba yadda ka fassara wannan cikin 120:1."
},
{
"title": "maido da kadarorin Sihiyona",
"body": "\"sa Sihiyona ya sami arziki kuma\""
}
]