rachelua_ha_psa_tn_l3/124/06.txt

18 lines
871 B
Plaintext

[
{
"title": "haƙoran sa suka yayyage mu",
"body": "Abokan gaban au ne an yi magana game da su sai ka ce su dabobin daji ne da zai hallakar da Isra'ilawa ta wuri cin su. AT: \"hallakar sai ka ce sun cinye mu ta wuri dabobin daji\" (Dubi: figs_metaphor) "
},
{
"title": "kucce kamar tsuntsu daga tarkon mafarauta",
"body": "Marubucin ya bayyana kuɓucewansa daga abokan gaba sai ka ce shi tsuntsu ne wanda ya kuɓuce daga tarkon mafarauta. AT: kuɓuce daga abokan gaban mu kamar wani tsuntsu da ta kuɓuce daga tarkon da mafarauta sun sa\" (UDB) (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "tarkon",
"body": "wani karami tarko na igiya ko waya da an yi domin a kama kanana dabobi ko tsuntsaye"
},
{
"title": "tarkon ya karye",
"body": "Mãkircin abokan gaba don su kama marubuci ya kasa sai ka ce ita wani tarko ne da an karye. (Dubi: figs_metaphor)"
}
]