rachelua_ha_psa_tn_l3/122/08.txt

18 lines
667 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Cikin wannan sashi, marubuci ya yi magana kai tsaye zuwa ga birnin Yerusalem, sai ka ce birnin mutum ne wanda zai ji mu. (Dubi: figs_apostrophe da figs_personification)"
},
{
"title": "albarkacin",
"body": "\"Domin ƙyau-kasancewa\""
},
{
"title": "Bari salama ta kasance a cikin ki",
"body": "\"Na yi addu'a cewa mutane cikinka zasu zauna cikin salama\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "zan biɗi alheri game da ke",
"body": "Suna mai zuzzurffar ma'ana \"alheri\" za'a iya bayyana ta kamar yadda a wani mataki. AT: \"armarin cewa mutane suna bi da kai da ƙyau\" (Dubi: figs_abstractnouns)"
}
]