rachelua_ha_psa_tn_l3/119/87.txt

10 lines
452 B
Plaintext

[
{
"title": "Saura kaɗan su kawo ƙarshena a duniya",
"body": "Wannan hanyar mai ladabi ne na yin magana game da wani yana kashe wani dabam. AT: \"Saura kaɗan su kashe ni\"(Dubi: figs_euphemism)"
},
{
"title": "Ta wurin tsayayyar ƙaunarka",
"body": "\"Bisa ga tsayayyar ƙaunarka.\" Jimlan \"tsayayyar ƙaunar\" ko \"amincin\" ana iya bayyana ta kamar yar bab. AT: \"saboda cikin aminci kana ƙauna ta\" (Dubi: figs_abstractnouns)"
}
]