rachelua_ha_psa_tn_l3/119/81.txt

14 lines
568 B
Plaintext

[
{
"title": "KAPH",
"body": "Wannan shine sunan baki haruffan Hebraniyawa na goma sha ɗaya. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 81-88 ta fara da wannan harafi."
},
{
"title": "Na sa zuciya cikin maganarka",
"body": "A nan \"magana\" na gabatad da abin da Allah ya ce. AT: \"Ina amincewa dõgara da abin da ya ce\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Idanuna na jiran ganin alƙawarinka",
"body": "A nan \"idanu\" na gabatad da cikakke mutum. AT: \"Na jira sosai domin ka yi abin da ka alƙawarta zaka yi\" (Dubi: figs_synecdoche)"
}
]