rachelua_ha_psa_tn_l3/119/77.txt

10 lines
428 B
Plaintext

[
{
"title": "Bari masu girmankai su sha kunya",
"body": "Wannan za'a iya bayyana ta cikin fom mai kuzari. AT: \"Ka sa masu girmankai su kunyata\" ko \"Sa masu girmankai su sha kunya\" (Dubi: figs_activepassive) "
},
{
"title": "masu girmankai ",
"body": "Wannan siffa mara muhimmanci ana iya bayyana ta kamar ita siffa ne. AT: \"mutane masu girmankai\" ko \"waɗanda suna da girmankai\" (Dubi: figs_nominaladj)"
}
]