rachelua_ha_psa_tn_l3/119/71.txt

10 lines
375 B
Plaintext

[
{
"title": "Umarni daga bakinka",
"body": "A nan \"baki\" na gabatad da abin da Allah ya ce. AT: \"Umarnin da ka yi magana sune\" ko \"umarninka sune\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": " fiye da dubban zinariya da azurfa",
"body": "Wannan za'a iya bayyana ta mafi yawa gabaki daya. AT: \"fiye da babban iyan yawa kudi\" ko \"fiye da dũkiya mai girma\""
}
]