rachelua_ha_psa_tn_l3/119/69.txt

18 lines
821 B
Plaintext

[
{
"title": "Mai girman kai",
"body": "Wannan siffa mara muhimmanci ana iya bayyana ta kamar ita siffa ne. AT: \"Mutane masu girman kai\" (Dubi: figs_nominaladj)"
},
{
"title": "rufe ni da ƙarairayi",
"body": "Mutane na faɗin ƙarairayi masu yawa game da mutum an yi magana game da sai ka ce sun sa mutum mai dati ta wurin yada ƙarairayi bisan sa. (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "da dukkan zuciyata",
"body": "A nan \"zuciya\" na gabatad da son rai mutum. AT: \"da dukan alkawari\" ko \"gaba daya\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Zuciyarsu ta taurare",
"body": "A nan \"zuciyar\" na gabatad da mutane masu son rai. Mutum mai taurin kai an yi magana sai ka ce zuciyarsu ko son ransu suna da tauri kamar dutse. AT: \"Suna da taurin kai\" (Dubi: figs_metonymy da figs_metaphor)"
}
]