rachelua_ha_psa_tn_l3/119/67.txt

14 lines
566 B
Plaintext

[
{
"title": "Kamin a wahalshe ni",
"body": "Wannan za'a iya bayyyana ta cikin fom na aiki. AT: \"Kamin ka wahalshe ni\" ko \"Kamin ka hukunta ni\" Kamin a wahalshe ni\" (Dubi: figs_activepassive)"
},
{
"title": "na bijire",
"body": "Rashin biyayyan ga Allah an magana game da ita sai ka ce mutum ne da ya yi tafiya akan hanyar da ba dadai ba. AT: \"na yi maka rashin biyayya\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ina kula da maganarka",
"body": "A nan \"magana\" na gabatad da dokokin. AT: \"Ina biyayya da dokokinka\" (Dubi: figs_metonymy)"
}
]