rachelua_ha_psa_tn_l3/119/53.txt

10 lines
407 B
Plaintext

[
{
"title": "Fushi mai ƙuna ya riƙe ni",
"body": "Wannan shine salon zance. An bayyana fushi sai ka ce ita mutum da zai damƙe wani mutum. AT: \"Na zama da fushi sosai\" (Dubi: figs_idiom da figs_personification)"
},
{
"title": "Farillanka sun zama waƙoƙina",
"body": "\"Na yi amfani da farillanka kamar yadda kalmomin dake cikin waƙa na\" ko \"Na ƙirƙiro waƙoƙi daga farillanka\""
}
]