rachelua_ha_psa_tn_l3/119/47.txt

10 lines
347 B
Plaintext

[
{
"title": "Ina murna da dokokinka",
"body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"Ina samun murna cikin yin bincike dokokinka\" 2) \"Ina da murna cewa ina da zarafi bincike dokokinka.\""
},
{
"title": "ɗaga hannuwana ga",
"body": "Wannan shine salon zance wanda na nufi da daraja, so kwarai ko girmaawa dokokin Allah. (Dubi figs_idiom)"
}
]