rachelua_ha_psa_tn_l3/119/45.txt

14 lines
557 B
Plaintext

[
{
"title": "Zan yi tafiya cikin kwanciyar hankali",
"body": "Yin tafiya cikin kwanciyar hankali shine zaman rayuwar wani cikin kwanciyar hankali. AT: \"Zan zauna cikin kwanciyar hankali a cikin Allah\" (Dubi: figs_metaphor da figs_explicit)"
},
{
"title": " ina neman ka'idodinka",
"body": "\"Neman\" shine a fahimtar, ko samun fahimtagame da ka'idodin Allah sai ka ce wani na iya gani su. (Dubi: figs_idiom)"
},
{
"title": "hakikanin umarninka a gaban sarakuna",
"body": "\"Muhimmin umurnin ga sarakuna\" ko \"Umarnin ga sarakuna\""
}
]