rachelua_ha_psa_tn_l3/119/43.txt

14 lines
455 B
Plaintext

[
{
"title": "Kada ka ɗauke maganar gaskiya daga bakina",
"body": "\"bakina\" na nufin da yin magana game da kalmar Allah. AT: \"Ba mai yiwuwaba ka hana ni daga yin maganar gaskiyar ka\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "gama Na yi jira domin umarnan sanin gaskiyarka",
"body": "\"jira\" ya na da ra'ayi na dogara, da amincewa cewa Allah ba zai yi kamar yadda ya umurta."
},
{
"title": "Zan kiyaye",
"body": "\"Zan yi biyayya\""
}
]