rachelua_ha_psa_tn_l3/119/41.txt

18 lines
544 B
Plaintext

[
{
"title": "VAV",
"body": "Wannan shine sunan baki haruffan Hebraniyawa na shida. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 41-48 ta fara da wannan harafi."
},
{
"title": "ka ba ni madawwamiyar ƙaunarka",
"body": "Wannan roko ne. AT: \"don Allah ka ba ni madawwamiyar ƙaunarka\" (Dubi: figs_explicit)"
},
{
"title": " cetonka",
"body": "Ka na iya bayyana wannan bayyani da an fahimta. AT: \"ka ba ni cetonka\" ko \"cece ni\" (Dubi: figs_ellipsis)"
},
{
"title": "amsa",
"body": "\"wani amsar\" ko \"amsa\""
}
]