rachelua_ha_psa_tn_l3/119/29.txt

14 lines
553 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka juyar daga gare ni hanyar yaudara",
"body": "Kalma \"hanyar\" anan na nufin da hanya na nuna hali. AT: \"Ka rike ni daga bin hanyar yaudara\" ko \"Ka hana ni daga kasancewa yaudarar mutum\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "yaudara",
"body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"yin karya\" ko 2) \"gaskantawa da karya\" ko \"bin karya.\" "
},
{
"title": "hanyar aminci",
"body": "Yadda mutum ke nuna hali ko ayyukan an yi magana sai ka ce ita ce hanyar ko hanya. AT: zaman amintacce a gare ka\" (Dubi: figs_metaphor)"
}
]