rachelua_ha_psa_tn_l3/119/175.txt

14 lines
536 B
Plaintext

[
{
"title": "bari dokokinka na adalci su taimake ni",
"body": "Marubucin zabura yayi magana game da dokokin Yahweh sai ka ce su mutum ne wand za'a iya taimake shi. AT: \"bari in kasa kunne akan dokokinkana adalci don haka kuma in zama da hikima da ƙarfi\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Nayi makuwa kamar ɓatacciyar tunkiya",
"body": "\"Na bar hanyarka kamar tunkiya da ta bar garkenta\" (Dubi: figs_simile)"
},
{
"title": "ka nemi bawanka",
"body": "\"domin ni bawanka ne, zo kuma domin ka bincike ni\""
}
]