rachelua_ha_psa_tn_l3/119/173.txt

18 lines
678 B
Plaintext

[
{
"title": "Bari hannunka ya taimake ni",
"body": "Hannun synecdoche wato ita kalma nan da ke a turance da an yi amfani da ita a madadin dukkan mutum. AT: \"Don Allah ka taimake ni\" (Dubi: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "na zaɓi ",
"body": "\"na zaɓi in yi biyayya\""
},
{
"title": "cetonka",
"body": "Suna mai zuzzurfar ma'ana \"ceto\" za'a iya bayyana ta kamar yadda a fi'ili. AT: \"kai don cetona\" (Dubi: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "shari'arka ce farincikina",
"body": "Suna mai zuzzurfar ma'ana \"farinciki\" za'a iya bayyana ta kamar yadda a fi'ili. \"Ina matukan jin daɗi yin biyayya da shari'arka\" (Dubi: figs_abstractnouns)"
}
]