rachelua_ha_psa_tn_l3/119/17.txt

22 lines
720 B
Plaintext

[
{
"title": "GIMEL",
"body": "Wannan shine sunan baki na uku na haruffan Hebraniyawa. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 17 - 24 ta fara da wannan harafi."
},
{
"title": "bawanka",
"body": "Marubucin ya kira kansa \"bawanka\" don nuna tawali'unsa."
},
{
"title": "Buɗe idanuna domin in ga",
"body": "Mawallafa ya yi magana samun fahimta, ilmi da hikima kamar kasancewa a iya gani. AT: \"Taimaki ni in fahimta\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": " ayyukan al'ajibi a cikin shari'arka",
"body": "Mawallafa ya yi magana game da basira cikin shari'ar abu mamaki. (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "cikin shari'arka",
"body": "\"cikin umarninka\" ko \"cikin dokokinka\""
}
]