rachelua_ha_psa_tn_l3/119/163.txt

10 lines
374 B
Plaintext

[
{
"title": "ƙin da wofintar",
"body": "Waɗannan kalmomin biyu na nufin kusan abu daya. AT: \"ƙin kwarai da karfi\" (Dubi: figs_doublet)"
},
{
"title": "ƙarairayi",
"body": "Mai yiwuwa ma'ana sune wannan kalma ne da ake amfani a madadin suna wani martaba, don 1) \"mutane masu karya\" ko 2) \"kalmomin karya wanda mutane sun ce.\" (Dubi: figs_metonymy)"
}
]