rachelua_ha_psa_tn_l3/119/151.txt

14 lines
578 B
Plaintext

[
{
"title": "duk umarnanka amintattu ne",
"body": "Suna mai zuzzurfar ma'ana \"amintacce\" za'a iya fassara ta ta yin amfani da fi'ili \"amince da.\" AT: \"Ina iya amince da umarnanka\" (Dubi: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "dokokin alƙawari",
"body": "Sauran mai yiwuwa ma'ana sune \"shaidar\" ko \"dokokin.\" Duba yadda ka fassara wannan a 78:5."
},
{
"title": "ka tsaida su",
"body": "Marubucin zabura ya yi magana game da dokokin Yahweh sai ka ce an ƙafa sune tari cikin ƙasa. AT: \"bayar da su don mutane su yi biyayya\" (Dubi: figs_metaphor)"
}
]