rachelua_ha_psa_tn_l3/119/149.txt

10 lines
423 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka saurari muryata a cikin alƙawarin amincinka",
"body": "Marubucin zabura ya yi magana game da abin da ya na ce sai ka ce ita ne murya da ya na yin amfani don magana. AT: \"ka saurari abin da na ce saboda alƙawarin amincinka\" (Dubi: figs_metonymy|Metonymy)"
},
{
"title": "suna nesa da shari'arka",
"body": "\"sun bata daga shari'arka\" ko \"ba su sa wani hankali ga shari'arka ba\" (UDB)"
}
]