rachelua_ha_psa_tn_l3/119/145.txt

14 lines
522 B
Plaintext

[
{
"title": "QOPH",
"body": "Wannan shine sunan baki haruffan Hebraniyawa na goma sha tara. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 145-152 ta fara da wannan harafi."
},
{
"title": "da dukkan zuciyata",
"body": "Marubucin zabura ya yi magana game da dukkan kasancewarsa sai ka ce ita ne zuciyarsa kadai. AT: \"gaba daya\" (Dubi: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "dokokinka na alƙawari",
"body": "Sauran mai yiwuwa ma'ana sune \"shaidar\" ko \"dokokin.\" Duba yadda ka fassara wannan a 78:5."
}
]