rachelua_ha_psa_tn_l3/119/137.txt

10 lines
342 B
Plaintext

[
{
"title": "TSADHE",
"body": "Wannan shine sunan baki haruffan Hebraniyawa na goma sha takwas. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 137-144 ta fara da wannan harafi."
},
{
"title": "dokokinka na alƙawari ",
"body": "Sauran mai yiwuwa ma'ana sune \"shaidar\" ko \"dokokin.\" Duba yadda ka fassara wannan a 78:5. "
}
]