rachelua_ha_psa_tn_l3/119/135.txt

14 lines
512 B
Plaintext

[
{
"title": "Bari fuskarka ta haskaka a kan bawanka",
"body": "Marubuci na magana game da Yahweh yana addashin abun alfarma zuwa gare shi sai ka ce fuskan Yahweh ya haskaka akan sa. AT: \"Yin abun alfarma zuwa ga bawanka\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Ƙoramun hawaye",
"body": "Marubuci ya yi magana game da hawayensa masu yawa sai ka ce sune ƙoramun ruwaye. AT: \"hawaye masu yawa\"(Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": " lura da shari'arka",
"body": "\"biyayya da shari'arka\""
}
]