rachelua_ha_psa_tn_l3/119/133.txt

14 lines
855 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka bida ƙafafuna",
"body": "A nan kalma \"ƙafafu\" na gabatad da marubuci sai ka ce yana yin tafiya. Ya yi magana game da hanyar da yake zama, ko gudanarwarsa, sai ka ce yana yin tafiya akan hanya. AT: \"Bida ni\" ko \"Koya mani yadda zan zauna\" (Dubi: figs_synecdoche da figs_metaphor)"
},
{
"title": " kada ka bari wani zunubi yayi mulki a kaina",
"body": "Marubuci na magana game da zunubi sai ka ce ita mutum ne wanda yana da izni a kan sa. Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"kada ka bar wani zunubi ya zama jiki gare ni\" ko 2) kada ka bar mutane masu zunubi su yi mulki a kaina\" (Dubi: figs_personification)"
},
{
"title": "Ka fanshe ni daga hannun masu zalunci",
"body": "Kalmar \"zalunci\" za'a iya fassara ta kamar yadda a fi'ili. AT: \"Ka cece ni daga mutane wanda suke zalunta wasu\" (Dubi: figs_abstractnouns)"
}
]