rachelua_ha_psa_tn_l3/119/131.txt

14 lines
573 B
Plaintext

[
{
"title": "Na buɗe bakina ina haki, saboda na ƙagara domin maganarka",
"body": "Marubuci ya yi magana game da marmarinsa domin dokokin Yahweh sai ka ce shi Kare tana haki domin ruwa. AT: \"Na yi marmari da naciya domin dokokinka\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Ka juyo wajena",
"body": "A juya zuwa ga wani na nufi da sa hankali da wancan mutum. AT: \"Sa hankali a kan na\" (Dubi: translate_symaction)"
},
{
"title": "ƙaunar sunanka",
"body": "A nan kalma \"suna\" na gabatad da Yahweh da kansa. AT: \"ƙaunarka\" (Dubi: figs_metonymy)"
}
]