rachelua_ha_psa_tn_l3/119/125.txt

14 lines
700 B
Plaintext

[
{
"title": "ka bani fahimta",
"body": "Suna mai zuzzurfar ma'ana \"fahimta\" za'a iya bayyana ta kamar yadda a fi'ili. AT: \"ka ba ni dama in fahimta abin da kake so da ni in sani\" (UDB) (Dubi: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "Lokaci ya yi da Yahweh zai yi aiki",
"body": "Marubuci yana magana da Yahweh kamar da mutumin da ake yin magana a kansa. Wannan za'a iya bayyana ta a mutumin na biyu. AT: \"Lokaci ya yi ka yi aiki, Yahweh\" (Dubi: figs_123person)"
},
{
"title": "mutane sun karya shari'arka",
"body": "Wannan salon zance ne. Anan \"sun karya\" na nufi \"rashin biyayya.\" Wannan shine hanyar cewa mutane suna rashin biyayya da shari'ar Allah. (Dubi: figs_idiom)"
}
]