rachelua_ha_psa_tn_l3/119/121.txt

18 lines
724 B
Plaintext

[
{
"title": "AYIN",
"body": "Wannan shine sunan baki haruffan Hebraniyawa na goma sha shida. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 121-128 ta fara da wannan harafi."
},
{
"title": "kada ka bashe ni a wurin masu yi mani tsanani",
"body": "\"kada ka bar mutane su tsananta mani\""
},
{
"title": "Ka tsare lafiyar bawanka",
"body": "Marubuci ya yi magana game da kansa kamar \"bawanka.\" AT: \"Ka tabbatar da lafiya na\" ko \"Ka taimaka kuma ka kare ni, bawanka\" (Dubi: figs_123person)"
},
{
"title": "masu girman kai",
"body": "Wannan siffa maras muhimmanci za'a iya bayyana ta kamar wani siffa. AT: \"waɗanda suna da girman kai\" ko \"mutane masu girman kai\" (Dubi: figs_nominaladj)"
}
]