rachelua_ha_psa_tn_l3/119/101.txt

22 lines
929 B
Plaintext

[
{
"title": "Na kiyaye sawayena daga hanyar mugaye ",
"body": "Guje wa yin abin da ke mugu an yi magana game da ita sai ka ce tana guje wa yin tafiya akan hanyar da take ta mugunta. AT: \"Na guje wa yin abin da ke mugu\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "kiyaye sawayena ",
"body": "Anan \"sawaye\" na gabatad da dukkan mutum. AT: \"kiyaye kaina\" (Dubi: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "lura da maganarka",
"body": "\"biyayya da maganarka\""
},
{
"title": "maganarka",
"body": "A nan \"magana\" na gabatad da dokokin Allah. (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Ban juya daga dokokin adalcinka ba",
"body": "Cigaba wa da biyayya da dokokin adalcin Allah an yi magana game da ita sai ka ce marubucin ba ta jiki ne ba ya juya daga dokokin adalcin. \nWannan za'a iya bayyana ta cikin fom mai yaƙini. AT: \"Ina biyayya da dokokin adalcinka kulluyaumi\" (Dubi: figs_metaphor and figs_litotes)"
}
]