rachelua_ha_psa_tn_l3/119/05.txt

18 lines
468 B
Plaintext

[
{
"title": "ina ma zan ɗore",
"body": "Marubuci ya yi magana game da kasancewa kafu cikin dokokin sai ka ce ba wanda zai sa shi ya motsawa ta jiki. (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "lura da farillanka",
"body": "\"cikin yin biyayya da farillanka\""
},
{
"title": "ba za a kunyata ni ba",
"body": "Marubucin bai so ya kunyata ba sa'ad da yana a gaban Allah."
},
{
"title": "dukkan dokokinka",
"body": "\"dukkan abin da ka umarce mu\""
}
]