rachelua_ha_psa_tn_l3/119/01.txt

22 lines
1.0 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "ALEPH",
"body": "Wannan shine sunan baki na farko na haruffan Hebraniyawa."
},
{
"title": "waɗanda hanyoyinsu basu da laifi",
"body": "Yadda mutum yake nuna hali an yi magana game da ita kamar \"hanyoyi\" ko \"tafarkai.\" AT: \"waɗanda halinsu basu da laifi\" ko \"waɗanda babu wanda zai iya sa laifi domin yin abin da ba daidai ba\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "waɗanda ke tafiya cikin shari'ar Yahweh",
"body": "Hanyar da mutum ke rayuwa ko nuna hali an yi magana game da ita kamar tafiya. AT: \"wanda rayuwa bisa ga shari'ar Yahweh\" ko \"wanda yake biyaya da shari'ar Yahweh.\" Wannan jimla na bayyana ma'ana \"waɗanda hanyoyinsu basu da laifi.\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "da dukkan zuciyarsu",
"body": "Wannan shine karin magana wanda ka nufi mai zafi ko da gaske. AT: \"da dukkan ransu\" ko \"da kowane abu da ke cikin su\" ko \"da gaske\" (Dubi: figs_idiom)"
}
]