rachelua_ha_psa_tn_l3/116/16.txt

22 lines
817 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Mutum wanda ya wallafa wannan zabura ya cigaba da magana."
},
{
"title": "ɗan baiwarka",
"body": "Wata kila wannan batun game da uwar marubucin ne kuma yana nuna cewa ta bautawa Yahweh da aminci. Cikake ma'ana wannan za'a iya bayyana ta. AT: \"kamar yadda mama na take\" (Dubi: figs_explicit)"
},
{
"title": "ka ɗauke tsarƙoƙina",
"body": "Marubucin ya yi magana game da kasancewa cikin hatsarin mutuwa sai ka ce ya kasance cikin sarkar kurkuku. AT: \"ka cece ni daga mutuwa\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": " hadayar godiya",
"body": "\"hadaya don bayyana godiyar na\""
},
{
"title": "zan yi kira ga sunan Yahweh",
"body": "A nan kalmar \"suna\" na gabatad da Yahweh da kansa. AT: \"zan yi kira ga Yahweh\" (Dubi: figs_metonymy)"
}
]