rachelua_ha_psa_tn_l3/116/09.txt

22 lines
688 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Mutum wanda ya hada wannan zabura ya cigaba da magana."
},
{
"title": "a ƙasar masu rai",
"body": "\"a cikin wannan duniya inda mutane suke da rai.\" Wannan shi ne bambanci da wurin matattu."
},
{
"title": "Ina cikin babban ƙunci",
"body": "Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"Na sha wuya kwarai\" ko \"Mutane sun raunanar da ni kwarai sosai\" (Dubi: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Nayi garejen cewa",
"body": "\"Na yi saurin ce\" ko \"Na ce ba tare da la'akari ba\""
},
{
"title": "Dukkan mutane maƙaryata ne",
"body": "\"Kowane mutum maƙaryata ne\" ko \"Dukkan mutane maƙaryata ne\""
}
]