rachelua_ha_psa_tn_l3/110/05.txt

18 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Ubangiji yana hannun damanka",
"body": "Sa'ad da Ubangiji ya tafi yaƙi, Yahweh ya kan tsaya a hannu damansa domin ya taimake shi. AT: \"Ubangiji yana taiakon ka a cikin yaƙi\" (Dubi: figs_idiom and figs_explicit)"
},
{
"title": "Zai kashe ",
"body": "Kalman \"Ya\" na nufin da Yahweh. Zai sa sarakuna a ci su da yaƙi kuma su mutu, amma zai kyale rundunar sojojin sarkin su kashe maƙiyan sarakuna. AT: \"Zai sa sarakunan ssu mutu, ko \"zai kyale rundunar sojojin ka su kashe sarakuna\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": " a ranar fushinsa",
"body": "A nan Dauda ya yi magana game da ranar sa'ad da Yahweh zai zama da fushi kuma ya ci nasarra da sarakuna kamar \"a ranar fushinsa.\" AT: \"a ranar hukunci sa'ad da hakurinsaya juya da fushi\" (Dubi: figs_explicit) "
},
{
"title": "zai cika filin yaƙi da gawarwaki",
"body": "Wannan na nufi da cewa Yahweh zai sa wannan ya faru, ba cewa da kansa zaya kashe dukan mutane wanda da sun mutu a filin yaƙi. AT: \"zai sa filin yaƙi ta zama a cike da gawarwaki\" (Dubi: figs_metonymy)"
}
]