rachelua_ha_psa_tn_l3/11/01.txt

14 lines
525 B
Plaintext

[
{
"title": "Na sami mafaka a wurin Yahweh",
"body": "Maganar zuwa ga Yahweh don kariya ana magana ne da neman mafaka a gare shi. AT: \"je wurin Yahweh don kariya\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Ka tashi kamar tsuntsu akan tsauni",
"body": "An yi wannan tambayar don bayar da girmamawa. Ana iya fassara shi azaman bayani. AT: \"Don haka kar ku ce in gudu!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "zuciyar adali",
"body": "Anan \"dai-daitacciyar zuciya\" tana nufin mutane masu ibada ko adalai."
}
]