rachelua_ha_psa_tn_l3/107/28.txt

18 lines
675 B
Plaintext

[
{
"title": "Daga nan suka yi kira ga Yahweh cikin damuwarsu",
"body": "Tana nuna cewa suna yi addu'a ga Yahweh domin zaya taimake su. Dubi yadda ka fassara wannan a 107:4. AT: \"Sa'an nan suka yi addu'a ga Yahweh don ya taimake su a cikin damuwarsu\" (Dubi: figs_explicit) "
},
{
"title": "Ya tausar da guguwar",
"body": "\"Ya yi iskar ta tsaya\""
},
{
"title": "raƙuman suka yi tsit",
"body": "Wannan ana iya bayyana cikin fom na aiki. AT: \"ya yi raƙuman ruwa su yi tsit\" (Dubi: figs_activepassive) "
},
{
"title": "ya kuma kawo su ... suke so su sauka",
"body": "\"ya jagorace su\" ... \"zuwa ga tashar jiragen ruwa inda suke so su tafi\""
}
]