rachelua_ha_psa_tn_l3/107/04.txt

14 lines
508 B
Plaintext

[
{
"title": "Suka yi yawo ... bisa hanyar hamada ... da zasu zauna",
"body": "\"Wasu mutane suka yi yawo\" ... \"bisa kan hanyar da ke cikin hamada\" ... \"da zasu iya zauna a cikin\""
},
{
"title": "Daga nan suka yi kira ga Yahweh cikin damuwarsu",
"body": "Tana nuna cewa suna yin addu'a ga Yahweh domin zaya taimaki su. AT: \"Sa'an nan suka yi addu'a ga Yahweh don ya taimake su cikin damuwarsu\" (Dubi: figs_explicit) "
},
{
"title": "ƙunci",
"body": "\"matsaloli\" ko \"bala'i\""
}
]