rachelua_ha_psa_tn_l3/106/47.txt

18 lines
768 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani: ",
"body": "A nan 106:48 ya fi karshen wannan zabura. Ta zama rufen bayyani domin dukkan litafin 4 na Zaburan, wanda tana farawa dafa Zabura 90 ta kuma kare da Zabura 106."
},
{
"title": "Bari Yahweh, Allah na Isra'ila, ya sami yabo",
"body": "Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"Bari mutane su yabi Yahweh Allahn Isra'ila\" (Dubi: figs_activepassive)"
},
{
"title": "ga sunan ka mai tsarki",
"body": "A nan an kira Yahweh da \"tsarki sunansa.\" AT: \"gare ka\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "daga matuƙa zuwa matuƙa",
"body": "Wannan na nufin matuka biyu da kuma ma'ana domin dukkan lokaci. Dubi yadda ka fassara wannan a 41:13. AT: \"domin dukkan abada abadin\" (Dubi: figs_merism)"
}
]